Latest
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya sauka kan tsohon ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, inda ya masa tatas kan zargin da ya masa, yace Amaechi ya gaza ta ko ina.
Jolly Nyame, tsohon gwamnan jihar Taraba a cikin ranakun karshen mako ya samu tarbar girma daga jama'a bayan ya dawo Taraba bayan rangwame da ya samu a jihar.
Kungiyar Peter Obi Support Group za ta maida hankali a kan wasu jihohi ne a zaben shugabancin kasa. Kusan dukkanin jihohin su na yankin Arewacin Najeriya ne.
Diyar sanata Ike Ekweremadu, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, da ke tashin lafiya ta roki al'ummar Annabi da su taimaka mata da gudunmawar koda.
Jirgin sojojin saman Najeriya na Super Tucano ya gano wani asibiti da 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram ke jinya tare da iyalansu a Sambisa, ya ragargaji asibitin.
Shugaban hukumar tsaron Amotekun, Janar Kunle Togun (mai ritaya) ya sha alwashin amfani da nmomin daji wajen farmakan yan bindiga da ke addaban jihar da yankin.
Wani mutum ya kashe kan shi saboda rashin albashi, yanzu kimanin mutane 703, 000 ake rasa a fadin Duniya a irin wannan yanayi, kullum ana rasa mutum kusan 2000.
Jaridar Thisday ta ruwaito cewa mambobin na jam’iyyar APC wadanda aka ce ba su gaza 5,000 ba sun saki jam'iyyar su Buhari kuma mai mulki a jihar zuwa ta adawa.
Sanata Emmanuel Orker-Jev, ya ce jam’iyyar PDP na iya tsintar kanta a cikin manyan rikice-rikice’ idan har shugabanta na kasa, Iyorchia Ayu, ya yi murabus.
Masu zafi
Samu kari