Latest
Letitia James tayi karar Donald Trump da iyalansa da kamfaninsa da zuzuta dukiya. A doka, duk wanda ya yi ikirarin yana da kudi alhalin karya ne, ya yi sata.
Jagoran PDP ya bayyana ainihin silar rikicinsu da Shugaban Jam’iyya. Bode George yace idan da adalci, sai shugaban jam’iyyar PDP ya fito daga bangaren kudu.
Fani-Kayode ya ba Nyesom Wike da mutanensa shawara su bi Bola Tinubu. Tun da an gagara sasantawa da Atiku, Jigon Jam’iyya ya fara zawarcin Wike a tafiyar APC.
Gwamnatin Kano ta siya gidan marigayi Dr Yusuf Maimata-Sule, tsohon jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, don kafa cibiyar Demokradiyya da Gidan Tarihi.
Mutum biyar; maza hudu da wata matar aure sun nuste a garin tserewa harin 'yan bindiga a kauyen Chakumi a unguwar Gurdi ta Abaji a Abuja; babban birnin Najeriya
Za a ji ana rikici a kan takarar kujerar Sanata tsakanin Jibrin Tatabe da Hon. Mohammed Umara Kumalia. Jibrin Tatabe yana so a karbe takara daga hannun Kumalia/
A kokarinsu na nuna ɓacin rai da matakin tsayar da yan takara mabiya addini ɗaya, Babachir Lawal da Yakubu Dogara sun sha alwashin ganin bayan shirin APC a 2023
Mutum hudu cikin wadanda za su yi takara a zaben 2023 karkashin jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, a Jihar Osun, a ranar Laraba sun bayyana goyon bayan
Taliban ta sanar da cewa za ta haramta amfani da dandalin sada zumunta na TikTok saboda yana karfafa tashin hankali. Ma'aikatar Sadarwa ta Taliban ta ce shahara
Masu zafi
Samu kari