Latest
Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya nada Barista Bulus Samuila matsayin mukaddashi shugaban hukumar akwatin sako.
Nyesom Wike ya fadi sirrin Ganawar da Ya yi da Tinubu bayan Atiku ya doke shi. Wike yace ‘Dan takaran APC, Tinubu ya yi mani tayin kujera, na fada masa ba na so
an bindiga sun sace jami'an rundunar yan sanda uku a Wasinmi, karamar hukumar Ewekoro ta Jihar Ogun. Daily Trust ta rahoto cewa an sace wadanda abin da ya faru
Wani dalibi a makarantun Jihar Anambra da ba a riga an gano shi ba ya halaka mahaifinsa da mahaifiyarsa ya bar gawarsu a cikin daki. Lamarin ya faru ne a garin
Jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta fara gudanar sabon zaben fidda gwanin gwamna gabanin babban zaben 2023 mai zuwa badi, Channels Tv ta ruwaito a yau Juma'a.
Dr Dauda Lawal-Dare ya sake zama dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP a jihar Zamfara a zaben fidda gwani da aka kammala gabanin babban zaben 2023, Channels TV.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, rundunar sojin saman Najeriya ta sake gano mafakar 'yan ta'adda karkashin jagorancin Dan Karami a karamar hukumar Zurmi.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers, ya yi wa shugabannin PDP barazana ya ce su dakatar da shi kuma su shirya girben abin da zai biyo baya. Wike ya bayyana hakan
Wata kotun majistare da ke zamanta a FCT Abuja, ta bada umurnin a tsare Farfesa Zainab Duke Abiola a gidan yarin Suleja kan zargin cin zarafin Teju Moses a
Masu zafi
Samu kari