Latest
Dan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai lashe zaben 2023, cewar Mujallar (EIU).
Wani katon bene ya ruguje a titin Sonuga dake Palm Avenue ta yankin Mushin dake jihar Legas a ranar Juma'a. Shugaban SEMA na jihar Legas yace ana aikin Ceto.
Farashin danyen mai a kasuwar duniya ya fadi a yau ranar Juma'a, 23 ga watan Satumba yayinda Najeriya ke fama da satar danyen mai dake gudana a kudancinta.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya yi ikirarin cewa shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, ya yi masa zagon kasa don kada ya zama dan takarar s
Kungiyar musulunci ta MURIC ta yaba wa Gwamna Charles Soludo na Jihar Anambra kan haramta saka gajerun sket wato 'mini skirt' a makarantun mata na gwamnati da
Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya tuno yadda 'dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da Saraki suka yi fatali da rokon tsohon Jonathan.
Rana Bata Karya, Gwamnan jihar RIvers ta hau minbarin fara tonon silili kan wasu jiga-jigan jam'iyyar Peoples's Democratic Party PDP a yau Juma'a, 23 ga Satumba
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya gana da wasu malaman Kirista a karkashin kungiyar Pentecostal Bishops Forum of Northern Nigeria.
Alamu sun bayyana a ranar Laraba cewa gwamnatin tarayya na iya janye rijistar kungiyar malamai na, ASUU, a matsayin kungiyar kwadago a Najeriya saboda dalilai.
Masu zafi
Samu kari