Latest
Alphonsine Tawara mai shekaru 70 a duniya, ta bayyana cewa har yanzu bata da saurayi kuma ita din budurwa ce sabuwa dal a leda domin bata yi yawon ta zubar ba.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi ajalin Insufektan 'yan sanda yayin da suka kai hari kan titin Katsina zuwa Jibiya, sun yi awon gaba da dandazon matafiya .
Wasu jami’an soji da suka yi ritaya a ranar Litinin jurewa ruwan sama da aka yi a safiyar don gudanar da zanga-zangar kashi na 3 a hedikwatar tsaro da ke Abuja.
Magoya baya zasu shirya tattaki domin nuna goyon baya ga Bola Tinubu. Dazu Kwamitin yakin neman zaben Asiwaju Bola Tinubu ya fitar da yadda za a soma kamfe.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa yana nan yana aiki ta karkashin kasa don kawo karshen rikicin da ya dabaibaiye jam'iyyar PDP.
Kwamishinan muhalli da albarkatu na jihar Nasarawada bai jima da sauka daga nuƙaminsa ya koma NNPP ba, Ibrahim Abubakar, ya sha da ƙyar a harin yan bindiga.
Wani dan Najeriyan ya wallafa bidiyoyin tsoffin yan matansa su biyar a kan TikTok inda ya bayyana abun da yayi kewa game da kowannensu. Jama'a sun yi martani.
Yan bindiga sun harbe wai dan kasuwa, Mr Ifeanyi, har lahira sun kuma raunata abokinsa a wurin sana'arsa a sabon garin Zaria a Jihar Kano. Daily Trust ta rahoto
Wasu ‘yan bindiga da suka kai farmaki a wasu kauyukan karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna sun halaka a kalla mutane uku. Manoma ne dake aiki a gona.
Masu zafi
Samu kari