Latest
Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu yayi wa gwamnatin tarayya martani cewa nufinsa na siyan makamai ga rundunar Amotekun shine don bai wa jama'a kariya.
Kungiyoyin 'yan banga a yankin Kanoma da kauyukan da ke kewaye a jihar sun yi hadaka wajen farmakar yan bindiga a jeji, inda suka yi nasarar hallaka mayaka 31.
Allah Ya yiwa Maigarin Lokoja dake jihar Kogi, Mai Martaba Alh. Dr. Muhammadu Kabir Maikarfi III, rasuwa. Sarkin ya rasu ne yana mai shekaru 80 a duniya...
A yau sai mutum ya bada N735 zai iya samun $1 a hannun ‘Yan canji. A makon nan aka soma yakin neman zaben shugaban kasa, wannan bai rasa alaka da farashin.
Bayin Allah sun mutu yayin da wata mota da ta dauko man fetur ta kife. Wannan hadari ya yi sanadiyyar dinbin mutane da-dama, wasu suna cewa akalla mutane 20.
Mataimakin daraktan gangamin kamfen din APC, Adams Oshiomole ya ce bai da masaniya ko dan takarar shugaban kasansu na nan a Najeriya yayin fara wanna kamfe.
Rikicin ko wanene zai zama dan takarar sanatan da hukumar zabe ta INEC ta amince dashi a APC a mazabar Yobe ta Arewa ya kawo karshe, domin an zabi Bashir Machin
Farfesoshi da manyan malamai fiye da 21 ne suka rasa rayyukansu a jami'ar tarayya ta Calabar, Jihar Cross Rivers. Malaman makarantan sun rasu ne saboda yajin ai
Rundunar yan sanda ta Jihar Kebbi ta tabbatar da mutuwar mutum shida cikin har da yan sanda uku a hatsarin mota da suka faru a ranar Talata kan hanyar Argungu-B
Masu zafi
Samu kari