Latest
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ƙaryata labarin da ake yaɗa wa cewa ya ayyana goyon bayansa ga Peter Obi na jam'iyyar LP, yace ƙanzon kurege ne mara tushe
Atiku Abubakar mai takaran shugaban kasa a inuwa PDP zai yi maganin masu kukan Biyafara, yace zai yi kokari wajen karawa jihohi 36 karfi da hadin-kan majalisa.
Jami'an sojin rundunar Operation Forest Sanity sun farmaki maboyar 'yan bindiga a kokarin da suke na kakkabe dazukan Kuriga-Manini-Udawa a hanyar Chikun zuwa
A yau jam'iyyar PDP mai adawa da bude babin fara yakin neman zaben shugaban kasa a 2023, sai dai taron ya baɗ baya ƙusa ganin wasu jiga-jigai basu hallara ba.
Wani Lauya masanin tsarin mulki, Kayode Ajulo, ya gargadi ‘yan siyasar Najeriya da jam’iyyun siyasa da su gujewa rashin biyayya ga tanadin dokar zabe ta 2022.
Kwamishinan ilimi na jihar Bauchi, Dr. Aliyu U. Tilde ya yada hotunan yadda makarantun jihar Bauchi suka kasancewa a yau Laraba 28 ga watan Satumba bayan raba.
Tsagerun yan bindiga sun kashe jami’an sojoji guda biyar da wani dan farin hula daya. Lamarin ya afku ne a kusa da wani banki a karamar hukumar Orumba ta kudu.
Yayin da a hukumance hukumar zaɓe ta baiwa jam'iyyu damar fara yakin neman zaɓe daga yau 28 ga watan Satumba, 28, Sakataren LP a Kano ya sauya sheƙa zuwa APC
Kwanaki an ji labari an yi karar Peter Obi da magoya bayansa kan shirin gudanar da tattakin #Obidatti23 Forward Ever a Legas. Alkali ya zartar da hukunci a yau.
Masu zafi
Samu kari