Latest
An kama wani mutum mai matsakaicin shekaru, Onyedinka Esiala, dan asalin jihar Enugu. An kama shi a ranar Laraba yana amfani da yara masu ciwon ciki na karya do
Jami’an tsaron farin kaya sun dam ke wata mata kan zarginta da sace jaririn kwana takwas mai suna Ibrahim Mohammed daga asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Bale
Kotun koli a ranar Alhamis 29 ga watan Satumba ta tattara da zababben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke a matsayin sahihin dan takarar da ya lashe.
A yau Alhamis, 29 ga watan Satumba, 2022, aka bayyana sanadin da ya haddasa mutuwar Sarauniyar Ingila Elizabeth II a wata takardar shaidar mutuwa da aka fitar.
Abduljabbar Nasiru Kabara, wanda ake zargi da yin batanci ga Annabi Muhammad (SAW) ya zargi lauyansa da karbar N2m daga hannunsa, don bai wa alkali a sake shi.
Mai neman kujerar gwamnan jihar Katsina a inuwar jam'iyyar APC, Dr. Dikko Umar Radda yace akwai abubuwa da dama da ya kamata a canza su a siyasar Najeriya.
Jama'a da dama a soshiyal midiya sun cika da mamabi bayan ganin bidiyon wani mutumin kasar Kenya mai suna Sammy Bravo da baida hannaye yana abubuwa da kansa.
Rundunar sojin Mozambique ta ce ta kama wasu tsageru da ke alanta jihadi a yankin kasar, inda suke horar da jama'a kan akidarsu kana wasu 16 sun mutu, inji raho
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmada Lawan ya ce ya amince da hukuncin kotu na tabbatar da Bashir Machina a matsayin dan takarar sanata na Yobe ta Arewa a karkash
Masu zafi
Samu kari