Latest
Wasu yan takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2023 da shugabannin jam'iyyunsu 18 sun hallara a farfajiyar ICC dake birnin tarayya Abuja da safiyar Alhamis
Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano a inuwar PDP, Muazu Magaji Ɗan sarauniya, yace babu wata hujja da ta yi nuni da cewa Atiku ya yi alƙawarin ba Wike mataimakinsa.
Wani magidanci dan shekara 38 ya bayyana komawa karatu saboda ya nemi ilimin da zai zama wani abu nan gaba idan ya samu damar gama karatunsa a cikin shekaru.
Da yake taron UNGA a Amurka, Sarkin Kano na 14, Muhamadu Sunusi, ya yi kakkausar suka ga gwamnati mai ci ta jam’iyyar APC da cewa sam ba ta martaba ilimi ba.
Gwamnan jihar Ekiti ya gode wa mambobin majalisar zartaswan jiharsa yayin da ake shirye-shiryen miƙa mulki ga sabuwar gwamnati a ranar 16 ga watan Oktoba, 2022.
Malaman jami’a sun dauki sama da watanni bakwai suna yajin-aiki, amma Dr. Abdallah Gadon Kaya yace sam yajin aikin ‘Yan ASUU bai sabawa Addinin Musulunci ba.
Mun kawo muku labarin mummunan hadarin da ya faru a kan babban hanyar Argungu zuwa Birnin Kebbi inda mutane shida suka riga mu gidan gaskiya a ranar Laraba.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC),Bola Tinubu, ba zai samu damar saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya ta zaben 2023 ba.
Akalla mambobin kungiyar malaman jami'a ta ASUU 10 ne a jami'ar Calabar suka riga mu gidan gaskiya a lokacin wannan yajin aikin da kungiyar ke yi tun Fabarairu.
Masu zafi
Samu kari