Latest
Wata kotu mai daraja 1 a Karu Abuja ya bada umurnin a tsare wasu maza biyu, Mansir Seidu da Abdulazeez Shehu, wadanda aka amsa laifin lakadawa jami'in kula da
‘Yan ta’adda sun sako sauran fasinjoji 23 da suka yi garkuwa da su a farmakin jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna. Fasinjojin sun shaki iskar ‘yanci ranar Laraba.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta fitar da sunayen yan takarar gwamna 17 da zasu fafata a zaɓen gwamnan jihar Kaduna 2023 ciki har da Uba Sani na APC.
Tsohon minsitan Buhari, kuma tsohon shugaban APC na kasa, Adams Oshiomole ya bayyana yadda gwamnoni ke taimakawa wajen dagula kasar nan a lokutan zabukan kasar.
Wani ‘dan Najeriya ya je soshiyal midiya domin kwarzanta wata matashiyar budurwa wacce ke sana’ar wankin mota. Ya ganta a wurin sana’arta kuma yake tambayarta.
Farincikin da zaka shiga bayan ka samu cikar wani daga cikin manyan burikan ka a rayuwa yana da yawa. Wata budurwa ta fada farinciki bayan ta siyawa kanta gado.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan uwan tsohon sojamai ritaya a ƙauyen Daika dake ƙaramar hukumar Mangu, jihar Filato ranar Litinin da daddare.
Wani dogon mutum mai suna Sulemana Abdul Samed wanda aka fi sani da Awuche a garinsa da ke Ghana ya bayyana cewa yana kara tsawo duk bayan watanni uku ko hudu.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bayyana balo-balo cewa, mai amince da batun makaran ma'aikatan gwamnati a jiharsa ba, don haka ya fara daukar mataki.
Masu zafi
Samu kari