Latest
Bayan PDP, LP da SDP, jam'iyyar APGA ta kammala zaben fitar da ɗan takararta na shugaban ƙasa, kuma ta bayyana farfesa Umeadi a matsayin wanda ya lashe zaɓen.
Yayin da ake shirye shiryen tunkarar zaben gwamnan a jihar Ekiti, jam'iyyar APC mai mulki ta samu karin goyon baya, mambobin LP kusan 1000 sun sauya sheka.
Kungiyar Miyetti Allah a kudu maso gabas ta bayyana cewa yan bindiga sun kashe mata mambobinta hudu a jihar Anambra a ranar Litinin, an sace masu shanu 60.
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wata yarinya yar shekara hudu, Amina Garba, bayan ya fada rijiya a Kofar Waika, da ke kallon Masallaci
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna a ranar Litinin ta fatattaki wasu ‘yan bindiga da suka yi wa masu ababen hawa kwanton bauna a hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari.
Miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da mutane masu yawan gaske bayan sun farmaki matafiya a kan hanyar babbar titin Kaduna zuwa Birnin Gwari da ke jihar Kaduna.
Yan sanda a Abuja a safiyar ranar Laraba 1 ga watan Yunin 2022, sun ceto mutane hudu daga mabuyar masu garkuwa a Dutsen Dudu a unguwar Kuje sun kuma lalata mabo
Yayin da ya ke bayyana cewa, jam’iyyar APC, kasancewar ta mai shugaban kasa mai ci, ya ce ana sa ran abubuwa da yawa daga gare ta ta fuskar alkibla da shugabanc
Bayan janyewar wanda ke neman tikitin tare da mara baya ga Kwankwaso, NNPP a jiya Talata ta ba tsohon gwamnan Kano tikitin tsayawa takarar kujera lamba ɗaya.
Masu zafi
Samu kari