Latest
Fitaccen jarumin masana’antar fim don Hausa, Ali Nuhu, ya maka jaruma kuma furodusa Hannatu Bashir gaban kotu kan zarginta da ci masa mutunci ta maganganun tes.
Tsohon Ministan Tsaro, Janar Theophilus Danjuma, ya bayyana cewa zai gina jami'ar Cocin Anglican na farko a Arewacin Najeriya. Danjuma yace zai yi wannan gini.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayyana cewa idan ya fita daga jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) yau, babu yadda za'ayi su ci .
Shugabannin ‘yan bindiga bakwai a jihar Katsina sun ajiye makamansu tare da neman gwamnatin jihar domin yin sasanci da zaman lafiya mai dorewa a fadin Katsina.
Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya yi bayanin yadda ya ji da ya samu OON. Masanin yace bai yi tunanin zai samu wannan yabo ba domin neman yardar Allah yake yi.
Gwamna Douye Diri na Jihar Bayelsa ya koka cewa ambaliyar ruwa da ya shafi sassan jihar ya ci gidansa na kansa da ke Sampou a karamar hukumar Kolokuma/Opokuma a
Lucky Irabor, shugaban hafson tsaro a Najeriya ya ce babu jihar da gwamnati ta ba ikon mallakar makamai masu sarrafa kansu musamman ga 'yan banga a jihohin.
An gano wani karamin jaka da ya bace a 1963 mallakar wata mata mai suna Beverly Williams a kasan wani makaranta a Texas. An gano jakar ne kimanin shekaru 63 bay
Majalisar Tsaro na Kasa a Najeriya ta yi karin haskewa kan matsayin Gwamnatin Tarayya dangane da shari'ar shugaban haramtaciyyar kungiyar masu neman kafa kasa
Masu zafi
Samu kari