Latest
Gwamnatin Najeriya tayi umarnin sake bude kamfanin simintin Dangote dake Obajana. Tayi umarnin cewa, dukkan wasu matsaloli dole ne a shawo kansu a shari’ance.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya bayyana cewa, gwamnatin tarayya kadai ba ta da karfin iya rike jami'o'in kasar, Channels Tv ta ruwaito a yau.
Jam’iyyar APC ta aikewa INEC wasika inda ta umarci Hukumar da ta karba Bashir Sheriff Machina a matsayin ‘dan takarar kujerar sanata na mazabar Yobe ta arewa.
Tsohon na hannun daman shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima ya soki lambar yabo ta kasa da shugaban kasa ya bawa wasu mutane a baya-bayan nan, rahoto
Babbar kotun tarayya dake zama a Yola ta soke zaben fidda gwani na kujerar Gwamnan APC na jihar Adamawa wanda ya samar da Aishatu Binani matsayin ‘yar takara.
Port Harcourt - Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike ya sake tsokano shugaban uwar jam'iyyar PDP, Iyorchia Ayu, kan zargin almundahanar da yayi masa a watan Satumba
Jami'an yan sanda a jihar Nasarawa sun damke wata budurwa mai suna Alice Mulak kan laifin kashe saurayinta a unguwar Mararaba dake karamar hukumar Karu ta jihar
Kungiyar Malamai ta Jami’o’i ASUU ta janye yajin aikinta da ta kwashe tsawon wata takwas tanaa yi Duk da tace gwamnatin tarayya bata kashe matsalolinta ba.
Karo na biyu, Nyesom Wike Gwamnan jihar Rivers ya hau minbarin fara tonon silili kan wasu jiga-jigan jam'iyyar Peoples's Democratic Party PDP a yau Juma'a.
Masu zafi
Samu kari