Latest
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai yace idan har Atiku Abubakar bai nemi afuwa ba, mutanensa ba za su zabe shi ba a takarar shugabancin kasa da yake yi a 2023
Wata kyakkyawar budurwa ajin farko ta ba mutane da yawa mamaki yayin da bayyana kalar saurayin da take fatan shaafe ragowar rayuwarta da shi, tace talaka ne.
Wani matashi mai goyon bayan jam'iyya Labour Party, LP, wadanda ke yi kansu lakabi da 'Obidients' ya nuna goyon bayansa ga jam'iyyar ta wani hanya mai ban mamak
Gwamnan Jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya yi mi'ara koma baya ya soke dukkan harajin da ya saka wa masu tura amalanke, kanikawa, masu talla da sauran ma
Bayan tabbatar da mutuwar mutumin da yafi kowa kazanta a duniya, Amou Haji, an samu wani dan kasar Indiya da ake tunanin shi ne zai zama magajinsa a kazanta.
Cif Olisa Metuh, tsohon sakataren yada labaran jam'iyyar PDP ya bayyana yin murabus daga jam'iyyar baki daya domin ya dukufa a wasu lamurran na daban kuma.
Wata budurwa ta dinga farin ciki da mijinta a soshiyal midiya kan yadda yayi mata ayyukan kauye kuma ta bayyana bidiyon domin nuna hazakarsa da soyayyarsa.
A yayin da za a ci bashin Naira Tiriliyan 8 domin a cike gibin kasafin kudin shekara mai zuwa, Gwamnatin Najeriya za ta saye sababbin motocin Naira Biliyan 23
Wani jigon jam'iyyar APC, Sam Nkire, yace duba abubuwan dake faruwa a babbar jam'iyyar adawa, cikin sauki Bola Ahmed Tinubu, zai samu nasara a zabe mai zuwa.
Masu zafi
Samu kari