Latest
Wani miji mazaunin gida mai suna Gyang Gyang ya maka matarsa mai suna Jemima a gaban wata kotun gargajiya dake Nyanya kan cewa bata masa biyayya kuma tana fita.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya yaba da irin alakar dake tsakaninsa da uban gidansa shugaba Muhammadu Buhari, tare da kwatanta alakar da cewa sahihiy
Wata mata 'yar TikTok ta yada bidiyon yadda ta fasa asusun da ta yi shekara guda tana tara kudi a ciki, ta ba da mamaki yayin da ta bayyana adadin kudin da ta t
An shiga zaman dar-dar bayan da gobara ta tashi a ofishin hukumar shirya jarrabawa Afirka ta Yamma, WAEC, da ke Yaba, Jihar Legas.Ana juyayin akwai mutane da da
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Umuahia, jihar Abia ta umurci gwamnatin tarayya ta mayar da Nnamdi Kanu inda suka dauko shi a kasar Kenya a watan Yunin 2021
Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaɓen shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Ladipo Johnson, yace babu wata tattauna wa a ƙasa ta rushe kamfe ga wani daban.
Kimanin Limaman addinin Kirista 500 daga Arewacin Najeriya sun hadu a Abuja don jaddada rashin amincewarsu da tikitin Musulmi da Musulmi na jam'iyyar APC..
Wani babban Malamin Kirista kuma tsohon SSA ga tsohon gwamnan jihar Legas, Dr. Sam Ogedengbe, yace duk rintsi shi da mabiya ɗarikarsa zasu zabi Bola Tinubu.
Seoul - Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara ta musamman fadar shugaban kasar Koriya ta kudu dake birnin Seoul a ranar Laraba, 26 ga watan Oktoba, 2022..
Masu zafi
Samu kari