Latest
Gwamna Okezie Ikpeazu na jihar Abiya ya tabbatar da cewa mai neman zama magajinsa a jam'iyyar PDP a zaben 2023 na fama da rashin lafiya har ya kwanta a Asibiti.
Wata kyakkyawar budurwa mai suna Poly ta magantu kan yadda ta rabu da attajirin saurayinta don auren John mai nakasu mara hannu. Ta kamu da sonsa a ranar farko.
APC za ta hada-kai da Jam’iyyar adawa domin a dankara PDP da kasa. Amma akwai ‘yan bangare dabam a jam’iyyar hamayyar kasar da ba su yarda a bi Bola Tinubu ba.
Jam'iyyar APC ta sanar da dage taron gangamim kamfen dinta a jihar Kwara saboda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zai tafi kasar waje, ba zai samu dama ba.
Wani matashi dan Najeriya mai shekaru 49 na neman Karin auren mata ta biyu kuma ya lissafo abubuwan da yake bukata bayan ya ce zai biya sadaki naira miliyan 1.
A wata hira da aka yi da shi Muhammad Gudaji Kazaure ya fallasa abin da mafi yawan ‘Yan Majalisa ba su sani ba a kan CBN a game da badakala da ta’adi da ake yi.
Rahoton da muke samu daga majiya mai tushe ta bayyana cewa, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya samu babban rabo a yankin Arewa ta tsakiya a kasar.
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta damke jarumin fim mai shekaru 30 da ya cakawa makwabcinsa wuka kan hayaniyar N1,000 da suka yi ta kudin wutar lantarki.
Shugaban kamfe na NNPP a Arewa maso gabas, Babayo Liman ya bada sanarwar shiga PDP. Liman ya fadawa magoya bayansa a jihohin yankin su goyi bayan Atiku Abubakar
Masu zafi
Samu kari