Latest
Farkon wannan makon ne Babban Mai Binciken Kuɗin PDP na Jihar Gombe, Honorabul Mahmoud Mohammed Wafa ya fice daga jam’iyyar, ya koma NNPP mai alamar kayan dadi.
A labarin da muka samo, dan takarar shugaban kasa na APC ya bayyana ajihar Edo domin tallata aniyarsa ta gaje kujerar Buhari a zaben 2023 mai nan ba da jimawa.
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya sanya dokar zaman gida tsawon awanni 24 a kowace rana biyu bayan ci gaba da ruruwar wutar rikici tun ranar Talata.
Yan sanda a jihar Katsina sun yi nasarar dakilew wani hari da yan bindiga suka kai kauyen Karfi da ke karamar hukumar Malumfashi, sun kuma yi nasarar ceto wani.
Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya ce idan har ya ci zaben shugaban kasa na 2023, dalibai za su dena biyan kudin JAMB, NECO da WAEC
Fitaccen dan kwallon kafan Portugal ba zai buga wasan farko da aka tsara ba a kasar Saudiyya saboda kakaba masa haramci da aka yi a kwanakin baya; a United.
Yayin da ake jiran a ji dan takarar da suka zaba don marawa baya a zaben shugaban kasa, tawagar gwamnonin G5 sun isa babban dakin taro a Ibadan, jihar Oyo.
Wani bidiyon ban dariya da ke yawo a kakafen soshiyal midiya ya nuno lokacin da wani uba ya goya karamar Diyarsa a bayan wani butum-butumi bayan ta fitine shi.
Jaridar Legit.ng ta tattaro wasu bayanai dan gane da yan takarar shugaban kasar Nigeria da za'ai zabensu kasa da wata biyu, wato wanda za'ai a Fabarun nan.
Masu zafi
Samu kari