Latest
Wata matashiyar mata ta kama hauka tuburan a mararrabar Jahi da ke Abuja sannan ta fara kiran wata mai suna Angela tana ihu tare da neman ta bar mata mijinta.
A wata hira da aka yi, Rabiu Kwankwaso ya yi bayanin matsalarsa da Peter Obi da kuma yadda yakin zaben su yake tafiya, ya ce su za suyi nasarar karbe mulki.
Shugaban yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa a jam'iyar PDP, Tambuwal yace dan takarar su ne kawai zai iya magance matsalar tsaro da satar a Nigeria
Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano DSP Abdullahi Haruna ya bayar da sanarwa yadda wasu ahli suka rasa ransu sakamakon amfani da gawayi dan jin dumia gidansu
Wasu abubuwa ne muhimmai da zasu faru a wannan shekarar wanda baza a sake ganin su a tarihin Nigeria ba, wanda suka hada da babban zaben shekarar 2023 da za'ai
‘Dan takaran kujerar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP a zabe, Rabiu Kwankwaso ya yi wa Olusegun Obasanjo da Edwin Clark raddi a kan Peter Obi da suke marawa baya.
A yau Gwamnonin G5 da ke fada da Atiku Abubakar a PDP za su bayyana matsayarsu. Gwamnonin za su duba yadda siyasar Jiharsa ta ke tafiya ne kafin su tsaida wani
Mummunan hatsarin ruwa ya ritsa da sama da mutum 100 a kananan hukumomin Koko da Nesse a jihar Kebbi.Manoma 10 sun rasa rayukansu amma ana cigaba da ceto wasu..
Yan bindiga sun farmaki garin Sapele da ke jihar Delta inda suka kashe wani kansila na yankin Warri ta arewa, Bigha Grikpa, da wasu mutum uku a ranar Laraba.
Masu zafi
Samu kari