Latest
Shugabancin jam'iyyar adawa ta peoples Democratic Party ta ta bukaci gwamna Nyesom Wike na Ribas da gwamnonin G-5 su zo su hada hannu don nasarar jam'iyyar.
Bayanan da muka samu daga jihar Osun sun bayyana cewa wasu mutane dauke da muggan makamai sun tafka ta'a a Ofishin yakin neman zaben Tinubu/Shetyima a APC.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce akwai barazanar soke zaben 2023 da ke tafe nan da wata daya matukar abubuwa basua daidaita ba na tsaro adda ake so sosai.
A wani bidiyo da aka wallafa a Instagram, wata tsohuwa ta bayyana yadda aka yi garkuwa da ita kuma aka bar ta cikin birai.Da su ta saba kuma take samun natsuwa.
Abdullahi Ganduje, gwamnan jihar Kano ya bayyana wasu dalilai guda hudu da suka sa mataimakinsa, Nasir Gawuna ya zama dan takarar gwamnan APC a zaben Maris.
Miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan shugaban alkalan kotun gargajiya ta yankin Igueben da ke jihar Edo, Precious,inda suka yi garkuwa da ita ranar Litinin.
Bello Kirfi ya yi magana kan tunbuke shi daga kan kujerar Wazirin Bauchi. Tun da aka tube masa sarauta, Dattijon ya yi alkawarin Gwamnan Bauchi ba zai zarce ba
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya nemi mutanen jihar Adamawa su kada wa Aishatu Binani kuri'unsu ta zama gwamna a zaben watan Fabrairu mai zuwa 2023.
Wasu ‘Yan APC sun je sakatariya, su na zanga-Zanga a kan cin alawus na N1.3bn da shugabanni suka yi. ‘Yan jam'iyyar sun ce ce an handame kudin ‘Delegates’.
Masu zafi
Samu kari