Latest
Yan sanda a jihar Plateau sun kama wani fasto mai suna Albarka Sukuya kan garkuwa da kansa har sau biyu yana kuma karbar kudin fansa daga mabiyansa a cocin ECWA
Shugaba Buhari yayi kira ga al'umma jihar Yobe da sauran yan Najeriya su zabi, dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu, don zai cigaba da aikin da ya fara
Hukumar yan sanda reshen jihar Zamfara ta sanar da wata gagarumar nasara da dakarunta suka samu sun cika hannu da wasu masu safarar makamai ga yan bindiga.
Instablog9ja ne suka rawaito yadda wata mata ta kashe kishiyarta ta hanya cinna mata wuta, wanda yasa ta kone kurumus. matar ta gudu kuma yan sanda namanta
Likitoci masu shirin kwarewa a asibiti wanda ake kira da NARD, ce zata shiga yajin aikin sabida yadda ta kira gwamnatin tarayya da yin shagulatun bangaro dasu
Elisha Ishaku Abbo, Sanatan jam'iyyar APC a Adamawa ya bayyana cewa zai daukaka kara a kan hukuncin kotu da ya haramta masa yin takara a zaben 2023 mai zuwa.
Kasar Burtaniya ta gayyaci Atiku domin ganawa dashi kan wasu batutuwa gabanin zaben 2023. An bayyana gaskiyar abin da yasa suka gayyace shi da tattaunawarsu.
Shugaban jam'iyyar Labour Partya watu LP na jihar Legas, Kayode Salako, ya sauka daga kan kujerarsa, yace zai maida hankali kan takarar majalisa da ya ke nema.
Adamu Musa daga jahar Kano yana daya daga cikin sabbin kwamishinonin da Gwamnan jihar Kuros Ribas, Ben Ayade ya nada. Shine sabon kwamishinan harkokin gwamnati.
Masu zafi
Samu kari