Latest
Wasu 'yan ta'adda sun kai farmaki wata coci da ke Jan Tsauni a karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina inda suka tasa keyar mutum 25 tare da raunata fasto.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ce tunanin kowane dan Najeriya me kasa zata yi ya amnfana ba ya tunanin a waje kaza yana da rawra da zai taka a karu.
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da sanya dokar zaman gida a kauyen Almbata bayan abinda ya faru wanda ya yi ajalin Magajin garin, Mohammed Abdulsafur, ran Asabar.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, zai yi tafiya kasar Mauritania ranar Litnin domin halartan taron shugabannin kasashen nahiyar Afrika kan zaman lafiya.
Wata mata mai dauke da juna biyu ta shiga yanayin karayar zuci yayin da ta hangi mijinta tare da wata ma'aikaciya a wurin aikinsa a filin jirgi zasu tafi shan.
Babban jigon jam’iyyar APC a jihar Ebonyi Dr Paul Okorie, ya yi murabus daga matsayin dan jam’iyyar APC mai mulki gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023.
Dan takarar gwamnan APC a jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya yi watsi da rade-radin da ke yawo cewa hukumar ICPC ta kama shi kafin daga bisani ta sako shi.
Rundunar Amotekun ta sha alwashin dawo da wata matar ma'aikacin kamfanin mai na kasa watau NNPC bayan an je har gida an yi awon gaba da ita a Osogbo, jiha Osun.
Wani mummunan hatsari yayi ajalin a kalla rayuka takwas a mahadar Nicon da ke babban birnin tarayya na Abuja.Ya hada da jama’a da ke titin suna jiran abun hawa.
Masu zafi
Samu kari