Latest
Yan ta'adda sun halaka Rabaran Fada Isaac Achi a Neja yayin da suka kai hari gidansa, sun cinnawa gidansa wuta bayan sun gaza kutsawa cikin gidan su iske shi.
Shugaba Buhari ya halarci bikin tunawa da karrama sojojin Najeriya ‘da sauran mutanen da suka sadaukar da ransu ga kasar a ranar Lahadi, 15 ga watan Janairu.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, yayi subul da baka a yayin kamfen a Kogi ya ce a zabi jam'iyyar APC
Kwana 41 kafin babban zaben shugaban kasa a watan Fabrairu, tsohon kwamishinan ayyuka, Sufuri da gidaje a jihar Ebonyi, Paul Okorie, ya tattara ya bar APC.
Fitaccen jarumi a masana’antar shirya fina–finan Najeriya ta Nollywood, Femi Ogunrombi wanda aka fi sani da Papa Ajasco, ya rasu. An samu labarin ne a yau.
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Oye a jihar Ekiti sun nuna cewa wasu yan bindiga da ba'a gano ko su waye sun yi garkuwa da Rabaran na Cocin Katolika.
Magoya bayan jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Jihar Plateau, sun riga mu gidan gaskiya sakamakon hatsarin mota da ya faru a Pankshin, ranar Asabar.
Gwamnan APC ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa gwamnonin APC ke ci gaba da marawa dan takarar shugaban kasa Tinubu baya a zaben 2023, ya fadi dalili daya.
Babu mamaki nan gaba a daina yi wa Arewa gorin fetur domin Jihohin da ake tunanin za a iya samun danyen mai sun hada da Neja, Nasarawa, Borno, Yobe, Adamawa.
Masu zafi
Samu kari