Latest
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun sace sarki mai daraja ta 1 a Plateau, Dr Isaac Azi Wakil a karamar hukumar Izere a karamar hukumar Jos East a jihar.
Jam'iyyar All Progress Congress, APC, reshen jihar Osun umurci mambobinta su kama azumin kwana bakwai da addu'o'i don neman Allah ya basu nasara a kotun zabe.
Duk da babban bankin Najeriya ya ja kunne kan daina karbar tsofaffin kudi, bankuna na cigaba da ba kwastomomi tsofaffin kudi. ‘Yan Kasuwa sun koka kan lamarin.
Shugaba Muhammadu Buhari ya shirya taya Asiwaju Bola Ahmaed Tinubu kamfen a jihohi takwas tsakanin ranar 23 ga Junairu da 21 ga Febrairu 2023 gabanin zabe.
Mun kawo jerin wadanda da suka yi watsi da takarar Bola Tinubu. A ciki akwai tsohon Gwamnan Imo da ya yi husufi har ta kai ana rade-radin ya sauya-sheka ne.
Mai kamfanin Twitter ya ba da mamaki yayin da ya yi gwanjon kayayyakin da ke cikin kamfanin a wani yunkuri na biyan kudaden hayan da ake bin kamfanin Twitter.
Wata sabuwa ta fito daga wani babban malamin addinin da ya yace akwai bukatar a dage zaben 2023 da ke tafe nan da kwanaki kadan. Ya fadi dalilin fadin haka.
Wani kwandastan mota a Legas ya narka zukatan jama'a bayan ya nuna kyan halinsa. Ya dire daga mota inda ya tafi nemawa fasinja mara lafiya ruwan da za ta sha.
Karar Kwana takai shugaban jam'iyyar PDP, na karamar hukumar ENugu wajen yakin neman zaben, inda kuma anan ne ajalisa yayi, ya yanke jiki ya fadi ya mutu..
Masu zafi
Samu kari