Latest
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa suna da cimma matsaya kan dan takarar shugaban kasan da al'ummar Ribas zasu zaba a babban zaben watan Fabrairu
An kama wasu kayayyakin aikata laifi da tsageru suka shigo dasu Najeriya na dab zabe. Wannan lamari ya faru a birnin Legas, an bayyana irin kayan da aka kama.
Wata budurwa ta nuna ofishinta bayan shekaru 3 da ta kafa kasuwancin abinci da kudin makarantarta. A halin yanzu ta kammala karatu da kasuwancinta kammale.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya ce zai share rashawa da almundahanar kudi idan ya ci zabe.
Gwamnatin jihar Ondo ta kawar da damuwar da al’ummar jihar da yan Najeriya ke ciki kan halin da lafiyar Gwamna Rotimi Akeredolu ke ciki, ta yi cikakken bayani.
Wata hazikar matashiya 'yar Arewa ta bayyana irin baiwar da Allah ya yi mata, ta kirkiri abin da ka iya kawo sauyi a duniya. Ta tara ledar ruwa ta samar da mai.
Laila Buhari, yar takarar majalisa na Kano Central karkashin PDP ta zargi shugaban jam'iyyar na kasa, Ayu, da ingiza wutar rashin jituwa a jam'iyyar ta Kano.
Mamba mai wakiltar mazabar karamar hukumar Rabah a majalisar dokokin jihar Dakkwato, Abdullahi Zakari, yace Sojojin Najeriya sun halaka daruruwan yan bindiga.
Wani faston Najeriya yayi wa mambobin cocinsa tatas bayan ya zargesu da zuba masa sadakar N100 da N20 duk da yadda ake tsadar man fetur. Yace sun ji kunya.
Masu zafi
Samu kari