Latest
An kama wasu bata-gari da ake zargin suna aikata harkallar miyagun kwayoyi a Najeriya. An bayyana yadda lamarin ya faru a jihohin Arewacin Najeriya da kudu.
Wani Jagora na Jam’iyyar PDP ya ce Atiku Abubakar zai ci kuri’u sosai a Kudu, ya kawo wasu Jihohin da PDP za ta lashe ko ta bi bayan LP a zaben shugaban kasa.
Bayanan da muka samu sun nuna cewa jami'an tsaro sun yi nasarar kama wani Bello Ƴellowa, wanda ake zargin yana da hannu a harin da aka kaiwa jirgin kasan Kd-Abj
Wasu tsagerun yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun fille kan Chris Ohizu, shugaban karamar hukumar Ideato ta arewa a jihar Imo bayan sun karbi miliyan 6.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na 2023, jam'iyyar APC mai mulki ta yi babban kamu na magoya bayan jam'iyyar su Sanata Kwankwaso a jihar Kano.
Atiku Abubakar ya fadi dalilin da za a kauracewa Bola Tinubu. Kwamitin yakin neman zaben PDP ya ce dabara Tinubu yake so ya yi, ya dare kan mulki a bagas a 2023
Jami’ar Jihar Kaduna ta KASU, ta rasa Farfesa Aminu Yusuf Usman bayan jiya. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana alakarsa da Masanin tattalin arzikin da ya rasu.
Bidiyon wata baturiya da ke yawo babu takalmi kuma a hargitse ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Baturiyar na dauke da wani dabbare-dabbare a jikinta.
Ma'aikatan NAHCO a Najeriya sun fada yajin aiki a safiyar Litinin inda suka hana jirage sauka da tashi a filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas.
Masu zafi
Samu kari