Latest
Fitaccen malamin addini, Primate Elijah Ayodele a ranar Lahadi, 22 ga watan Janairu ya ce zaben shugaban kasa ba na masu jinya bane, cewa na masu lafiyar jiki.
Babbar jam'iyyara adawa ta bakin kwamitin yakin neman zaben dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, ta bukaci mahukunfa su gayyaci Bola Tinubu na APC.
Wani jirgi da ya debo fasinjoji daga Warri zuwa Itakpe ya lalace a dokar daji. Ya lalace tsakanin Ajaokuta ne da Itakpe, NRC ta kai motoci an kwashe fasinjojin.
Wani matashi ya ba jama'a mamaki bayan ya nuna katafaren gidan ya gina da kudinsa, Cikin sirrin nasararsa, yace baya bin mata, baya shan giya balle sharholiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki jihar Bauchi, Lagas da wasu jihohi uku gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023. Zai kuma je Senegal.
Gwamnan Yobe ya koka kan yadda sabbin kudi basa zagaya a jiharsa sakamakon karanci ko kuma rashin bankuna da suke karanci a jihar ta Yobe dake arewa maso gabas
Kotun jihar Legas dake Ikeja ta yankewa wani bokanizar hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin amfani da almakashi wajen fashi da makami a unguwar Akesan.
Wani matashi ya bayyanawa duniya yadda aka fasa auren yayansa bayan da iyayen amarya suka bukaci doya 400 amma aka kai 1 tak karyayya. Sun fasa bada auren.
Shugaba Buhari zai jagoranci yakin neman zaben jam'iyyar APC a jihar Bauchi dan tallata dan takararta, tsohon shugaban sojin saman Nigeria, Abubakar Sadiq.
Masu zafi
Samu kari