Latest
Wasu 'yan daban sun kai farmaki kan tawagar kamfen din Gwamna Makinde na jihar Oyo.Sun dinga jifa tare da harbi inda suka lalata wasu daga cikin motocin kamfen.
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ya bukaci yan Najeriya da su zabi nagartattun shugabanni a zaben 2023.
Kotun koli ta kori dan takarar gwamnan APC a jihar Taraba kwanaki kadan yin zaben gwamna. Wannan na zuwa ne bayan wani hukuncin da aka yanke a baya a Adamawa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa bai taba cewa zai kira taro ko ya hito gaban kamara ya faɗi wanda zai marawa baya a zaben shugaban kasa ba.
Wani rahoto dake zuwa ya ce Aisha Buhari, matar shugaban kasa ta amince da ikirarin Gwamna El-Rufai na cewa akwai na kusa da Buhari da ke yi wa Tinubu manakisa.
Babban bankin Najeriya watau CBN ya jawo bankunan Microfinance da masu sana'ar POS domin kara bunkasa shirin musanya wa talakawa tsaffin kuɗi da sabbi a Zamfara
An gudanar da Sallar Jana'iza tare da bizne mairgayi mai martaba Sarkin masarautar Dutse, Alhaji Nuhu Muhammad Sanusi, yau Laraba, 1 ga watan Febrairu, 2023.
Gwamnatin tarayya ta musanta ikirarin El-Rufai na cewa akwai wasu a fadar Buhari da ke zagon kasa ga Tinubu.Yace Buhari ya mayar da hankali wurin zaben gaskiya.
Wani dattijo ya bayyana cewa, ba zai karbi kudi ta banki ba. Ya ce kudinsa a hannu ne kadai zai sa ya dauki buhun wake ya ba wanda yake son siya ba tiransfa ba.
Masu zafi
Samu kari