Latest
Kotun majirtire mai zama a Makurɗi, babban birnin jihar Benuwai ta fara sauraron shari'ar wata mata da ake zargin ta haɗa baki da ɗansa sun kashe surukinsu.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa al'ummar Najeriya sun gaji da mulkin shugaba Buhari saboda haka suka fara jifarsa da duwatsu amma hakan gaskiya bai dace ba..
Wani kare ya nuna zaki sarki ne bayan da ya fara haushi amma yayi ido hudu da Zaki. Karen ya hadiye haushin da ya fara inda jama'a suka dinga kwasar nishadi.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana cewa aikin shugaban kasa babban aiki ne ja da bai kamata mutane 'yan shekaru 40 zuwa 50 su nemi yin sa ba.
Babban bankinn Najeriya ya kama wasu Bankunan kasuwanci a jihar Ogun da ɓatar da miliyan hudu na sabbin takardun naira, ya ce zai dauki matakin da ya dace.
Dan takarar majalisa a jam'iyyar NNPP ya yi abin kunya yayin da ya saci wasu adadi na kudade daidai lokacin da zabe ke karatowa. An bayyana yadda ya saci kudin.
Bidiyon wani tsoho ‘dan asalin kasar Vietnam ya janyo cecekuce. Tsohon yace ya kwashe shekaru tun 1962 rabin da bacci kuma har yanzu yana raye lafiya kalau.
A martaninsa ga zargin da ake masa na satar kudi kamar yadda ya zo a wani faifan murya da Achimugu ya saki, Atiku ya ce babu wani sabon abu da aka fadi a kansa.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan Najeriya, Wasiu Abiodun ya ce bayanan sirri sun nuna masu hadarin taron da aka shirya, dole aka dakatar da shi
Masu zafi
Samu kari