Latest
Gwamna Malam Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, yace Gwamnonin APC sun roki shugaban kasa Buhari da ya bari a dinga amfani da tsofaffi da sabbin takardun naira.
Wasu yan dadi bindiga sun hallaka alkali kotu ranar Alhamis a jihar Imo ana tsaka da zama kuma suka wuce babu wanda ya san ko su wanene ballanata a kama su.
Jami'o'in gwamnati sun fara nemawa kansu mafita bayan shan kashin kungiyar malaman jami'o'i ASUU hannun ma'aikatar kwadago a shekarar 2022 bayan yajin aikin.
Manyan jihohi 5 mafi yawan masu rijistan zabe na iya yin tasiri sosai a wajen damammakin da Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi ke da shi a zabe mai zuwa.
Mujallar Forbes ta fitar da jern sunayen biloniyoyin nahiyar Afrika inda Alhaji Aliko Dangote, Mike Adenuga da Abdussamad Rabiu sun shigo cikin goma na farko.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce karamar hukuma guda kacal a jihar sa za ta kawo kuri'un da zai mamaye jihar Anambra. Ya bayyana hakan ne a wata hira
Gwamnonin jam'iyyar APC mai ci sun ce babu ruwansu da halin da ake ciki, za su dauki mataki kan batun da ya shafi sabbin Naira, kuma zasu gana da Buhari a yau.
Shugaban jam'iyyar NNPP a jihar Gombe ya bayyana sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulkin jihar a jiya Alhamis. Wannan na zuwa ne kwanaki kadan kafin zabe.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya tuhumi tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu da ingiza Fulani su hallakashi saboda kisan da aka yiwa Fulani a Doma.
Masu zafi
Samu kari