Latest
Direktan karamar kwamitin watsa labarai na kwamitin kamfen din takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya ce yana tare da aladu ne lokacin da ya ke sukar Tinubu
A labarin da muke samu daga majiya, shugaban 'yan bindiga ya ce tuni ya samu buhunnan kudi kuma har ya siyo makamai dasu. Ya ce talaka ne mai shaan wahala.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kadu sosai a lokacin da ya ji labarin wai Ahmad Lawan ne APC ta tsayar.
Babban basarake na Osun, Oba Abdulrasheed Adewale Akanbi ya ce shugaban CBN, Godwin Emefiele, ya jefa al'ummar Najeriya cikin mawuyacin hali don karancin naira
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai yayi martani ga mutanen da ya ce suna kusa da Shugaba Muhammadu Buhari amma suna yi wa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zagon kasa
Kwamitin yakin neman zaben Atiku/Okowa ta bayyanawa gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, cewa ta bankado tuni cewa dan takaran APC Bola AHmed Tinubu yake yi.
A labarin da muke samu, wani mutum ya bayyana ya rasa matarsa yayin da ya je neman sabbin kudi don mata jinya amma ya gaza samun yadda zai cire a bankuna kasa.
Wata matashiya wacce ke adawa da daukar cikin mahaifiyarta ta fadi abun da ke ranta dauke da hawaye a idanunta. Tana ganin iyayenta sun yi tsufa da haihuwa.
Za a ji Buba Galadima ya ce ‘dan takaran PDP a 2023, Atiku Abubakar ya zautu idan yana tunanin jagoran Kwankwasiyya zai bi shi domin zama shugaban Najeriya.
Masu zafi
Samu kari