Latest
Jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Edo ta samu ƙarin goyon baya yayin da wasu shugabanni da mambobi sama da 3000 suka tattara kayansu suka bar APC a karshen mako.
Wani matashi ya baje kolin katafaren gida mai dakuna uku da ya kawata daidai da ra’ayinsa bayan ya biya kudin hanyar gidan naira miliyan 1.1 a jihar Lagas.
Atiku Abubakar ya zo ya yi kamfe a Benuwai amma Gwamna Ortom da Kwamishinoninsa ba su je ba amma an hangi David Mark, Gabriel Suswam, Orker Jev, Abba Moro.
Ana gobe za a yi taron, Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta dage gangamin kamfen dinta na shugaban kasa da aka shirya yi a jihar Oyo a ranar Talata.
Muhammadu Buhari ya roki mutanen jihar Katsina su zabi APC. Bola Tinubu ya yi alkawari zai magance matsalar kashe-kashen da ‘yan bindiga suke yi a yankin Arewa.
Tijjani Jobe, Abdulmumin Jibrin. Nasiru Danfaranshi Ali Madaki, Maliki Kuliya, Namadi Dala, Jamilu Ahmad, Wada AA Rano, da su Garba Hungu sun ba NNPP gudumuwa.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, LP, ya bukaci yan Najeriya su karbi kudi idan APC da PDP sun basu amma duk da hakan zabi jam'iyyar LP
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya kai ziyarar ba zaya babban bankin CBN dake jiharsa, ya ɗauki kwararan matakai domin saukakawa mutane wahalar rashin kuɗi.
Yayin da zaben 2023 ke karatowa, an kama wasu 'yan kasashen waje dauke da katin zaben Najeriya. An ce an kama katukan ne a jihar Kwara da ke Kudu maso Yamma.
Masu zafi
Samu kari