Latest
APC ta Dakatar da shiga Oyo kamfe saboda rikicin karancin Naira. Olawale Sadare ya ce Bola Tinubu ba zai shigo Ibadan ba, ya ce halin da ake ciki ya jawo hakan.
Naja'atu Muhammad ta tono batun da yake da alaka da yadda Tinubu ke tafiyar da harkar siyasarsa a kwanakin nan. Ta bayyana dalilin da yasa yake katobarar zance.
Hadi Bala Ado, Tsohon dan kwallon kungiyar Jigawa United dake buga wa CD Madridejo FC wasa a kasar Spain ya riga mu gidan gaskiya. Marigayin ya rasu ne nan take
Wata babbar kotun jihar Kogi ya umurci IGP na yan sanda ya kama shugaban EFCC na kasa, Abdulrasheed Bawa, sannan ta garkame shi a gurkukun Kuje na kwanaki 14.
Idan CBN bai dauki mataki ba, za a iya bude Majalisa, Femi Gbajabiamila ya fadawa mutanen mazabarsa Majalisar wakilai za ta iya gaggawa kan lamarin canjin kudi.
Gabannin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, wasu da ake zaton yan daba ne sun kai hari wajen kamfen din jam’iyyar APC a jihar Ribas inda suka lalata kayayyaki.
Festus Keyamo ya ce abin da Naja’atu Mohammed ta fada a game da Bola Tinubu ba gaskiya ba ne bayan ta fito tana cewa ‘dan takaran bai da cikakken koshin lafiya.
A cikin yan kwanakin nan yan Najeriya sun shiga mawuyancin hali don karancin sabbin takardun naira. Babban bankin Najeriya ya ce tana ba bankuna N1m kullum
Dorcas Afeniforo, Kwamishina a ma’aikatan kula da ma’aikatan jihar Kwara ta riga mu gidan gaskiya. Ta rasu ne sakamakon hadarin mota da ya faru a hanyar Legas
Masu zafi
Samu kari