Latest
Mamban majalisar wakilan tarayya daga jihar Osun, Mista Wole Oke, ya tabbatar da harin da wasu yan daban siyasa suka kai gidansa inda suka jikkata mutane 15.
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, ta karrama Gwama Masari da lambar yabo ta 'Abokin Coci' saboda kyakkyawan shugabanci da yi wa coci da kirista hidima a jihar.
Fitaccen mawakin Kannywood, Naziru Ahmad da aka fi sani sa Sarkin Waka yace an bashi N150m da motar N80m don ya kyalle Atiku ya bi Tinubu amma bai yarda ba.
Hukumar Sojin saman Najeriya ta kai hari dajin sambisa inda aka samu labarin yan ta'addan Boko Haram na ganawa. Jiragen Super Tucano sun yi musu ruwan wuta.
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Operation Open Whirl Punch sunyi nasarar halaka yan ta'adda hudu yayin wani hari da suka kai sansanin yan bindiga a Kaduna
Rahotannin da muke samu yanzu haka sun nuna cewa wasu tsagerun yan daba sun farmaki tawagar magoya bayan ɗan takarar shugaban kasa na LP, Peter Obi a Legas.
Sanata Emmanuel Bwacha ya sake samun nasara a zaben fidda gwanin dan takar kujerar gwamnan jihar Taraba na jam'iyyar All Progressives Congress APC ranar Juma'a.
Guguwar sauya sheka na cu gaba da cin kasuwa a siyasar Najeriya inda a jihar Ebonyi, jam'iyyar APC mai mulki ta gamu da koma baya ranar Jumu'a da ta gabata.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa watau PDP, ta yi garambawul a jadawalin zaben fidda yan takarar gwamna a jihohin Bayelsa, Imo da Kogi sakamakon kamfem 2023.
Masu zafi
Samu kari