Latest
A ci gaba da kokarin shirya zuwa babban zabe nan da mako biyu, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya kira Bola Tinubu gidansa domin tattaunawa batutuwan zaɓe.
Wasu yan ta'adda da ba a san ko su wanene sun kai hari garin Nagi da ke karamar hukumar Gwer na jihar Benue inda suka kashe mutane biyar tare da kona gidaje 50.
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan lamuran tsaro a Najeriya, Manjo Janar Babagana Munguno ya bayyana cewa wannan karancin Naira ka iya daburta lamarin tsaro.
Obi Okwudiki Odumodu, basaraken garin Asamokwu ya riga mu gidan gaskiya. An kashe Odumodu ne yayin rikici da ake yi da garin da garin da ke makwabtaka da su.
Shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga 'yan Najeriya da su zabi Bola Ahmed Tinubu saboda ya matukar fahimtar matsalolin Najeriya kuma zai iyaa magannnce su.
Mako daya bayan dakatad da shi, uwar jam'iyyar PDP ta kammala sallamar Sanata Chimaroke Nnamani, tsohon gwmanan jihar Enugu daga jam'iyyarta saboda abu guda.
A yau Juma'a, majalisar magabata da masu ruwa da tsaki sun zannan da shugaba Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasa don tattaunawa kan wasu abubuwa guda biyu.
Mai Martaba Lamidon Adamawa, Muhammadu Barkindo Aliyu Musdafa, ya nada Aliyu Atiku, dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, Turakin Adamawa
Za a ji labarin yadda Shugaban Jam’iyya APC da ‘Dan takaran kujerar Gwamna suka gamu da hadari a mota, amma Ubangiji ya nuna masu aya, domin duk sun kubuta.
Masu zafi
Samu kari