Latest
Jose Manuel Barroso ya zabi Muhammad Ali Pate daga Najeriya ya canji Seth Berkley a Gavi. Farfesa Pate likitan cututtuka masu yaduwa ne wanda ya kware a aikinsa
Fani-Kayode ya nuna bai ji dadin halin da ya shiga da Jami’an DSS suka tsare shi ba, ya ce idan har zai sake fadawa hannunsu ba zai rika magana a Twitter ba.
Za a ji Kungiyar Fulbe United for Peace and Development za ta goyi bayan jam’iyyyar APC a zaben shugaban kasa da za ayi, sun fadawa mutanensu a zabi Bola Tinubu
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya shawarci mahukunta su yi saurin kawo karshen halin da jama'a suka shiga na kunci domin yunwa ta fara yawa.
Sanata Adolphus Wabara ya ce gwamnatin PDP za ta fito da Mazi Nnamdi Kanu. Wabara ya fadawa mutanen Umuahia shugaban IPOB zai samu ‘yanci idan aka zabi PDP
Ccocin Abuja ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa faston cocinsa ya bayyana a gaban jama'a rike da mugum makami AK-47. 'Yan sanda sun kama faston da dan sanda.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya jaddada wa yan Najeriya cewa yana tare da Bola Tinubu 100% kuma duk wanda ya gaya masu sabanin haka karya ya ke.
Yayin da ake fama da rashin tsabar kudi saboda sabon tsarin CBN, wata matashiya yar Najeriya ta rike lambar akant dinta a hannu yayin da suke shagalin biki.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana kwarin gwiwar cewa, ba ta da shirin dage zaben 2023 da ke tafe nan ba da jimawa ba a watan nan da watan. Ta yi bayani.
Masu zafi
Samu kari