Latest
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, an kama faston da aka gani yana rataye da bindiga kirar AK-47 a Abuja. An bayyana yadda batun ya faro da kuma inda yasamo.
Rahotannin da muke samu sun nuna cewa wasu muyagun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun ƙone babbar kotun Oguta dake zama a karamar hukumar Oguta jiya.
Gabannin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, tsohon shugaban hukumar NHIS, Farfesa Yusuf, ya yi ikirarin cewa babu gwamnan arewa da zai iya kawowa Tinubu jiharsa.
Gwamnan Kaduna ya zargi mutanen da ke zagayen shugaba Muhammadu Buhari da hana zabe, ya ce ‘Yan fadar Shugaban kasa su na shirin kafa gwamnatin rikon kwarya.
Yanzu muke samun labarin cewa, gwamnan babban bankin Najeriya ya yi ganawar sirri da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin da kudi ke kara ba 'yan kasa wahala.
Majiya mai tushe ta bayyana cewa, wasu bankunan jihar Ondo sun daina karbar tsoffin kudi duk kuwa da umarnin kotun koli kan a ci gaba da karbar kudaden kawai.
A ranar Asabar da ta gabata da daddare, wasu yan bindiga da ba'a sani ba suka mamayi shugaban PDP na gunduma a gidansa dake Imo, suka harbe shi a kafafuwansa.
Wani matashi 'dan Najeriya ya bar jama'a baki bude bayan kai budurwarsa siyan gwanjo kafin zuwan ranar masoya ta duniya. Ta bayyana cikin farin ciki budurwar.
Wata budurwa ta kira saurayin da ya yaudareta inda tace ko dai ya aureta ko kuma farin ciki, zaman lafiya da kwanciyar hankali su yi kaura daga rayuwar aurensa.
Masu zafi
Samu kari