Latest
Tsohon mataimakin shugaban kasa a Najeriya, Atiku Abubakar ya bayyana sakonsa ga 'yan Najeriya a lokacin da aka fara Azumin watan Ramadana mai alfarma na bana.
Wata kotun ƙasar Ingila ta samu tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, da laifin safarar sassan jiki. Haka kuma kotun ta samu matar sa.
Wata matashiyar mata ta bayyana yadda ta rasa mijin aurenta bayan ya gano cewa tana cin amanarsa da wasu maza biyu. Jama’a sun yi wa matar wankin babban bargo.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bakin kwmaishinan tsaro da harkokin cikin gida, Sanuel Aruwan, ta ce ta samu wasu bayanan sirri na shirin wasu yan siyasa bagan zabe.
Ma'aikata a jihar Abia za su samu saukin tafiyar da al'amuransu yayin da zababben gwamnan jihar ya yi alkawarin tafiyar da biya a kan lokaci sabanin tsammani.
Nyesom Wike, gwamnan jihar Ribas ya bayyana alfarmar da ya yi wa Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP amma bai nuna godiyar Allah da hakan ba.
Wata malamar makaranta ta wallafa labarin yadda soyayyarsu ta kullu da dalibinta na Firamare, ta ce ba ta nadamar matakin da ta ɗauka kuma har yau suna tare.
Wata kyakkyawar budurwa mai hadadden gida ta bayyana take biyan miliyan 4.8 duk shekara a matsayin kudin haya. Ta ce yanayin shirun mutanen gidan na burge ta.
Rantsar da Tinubu da Buhari Yake shirin yi shida shugaban alkalai na kasa, ya sabawa kundin tsarin mulkin najeriya kada a kuskura ayi Baba-Ahmed na labor party
Masu zafi
Samu kari