Latest
Babban bankin Najeriya (CBN) ya ba bankunan ajiyar kuɗi da su fara rabawa mutane tsofaffin takardun kuɗi na N1000, N500 da N200 domin a samu wadatuwar su..
Zababben gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya tabbatarwa da al!immar jihar cewa a shirye yake da yayi musu hidima wajen ganin ya sauke nauyin dake kan sa yanzu.
Karancin Kudi: Kungiyar Kwadago Ta Kasa ta Umarci Duk wani maaikaci daya fita Zuwa Zanga Daga Litinin Mai Zuwa, A Kowacce jiha talatin da shida dake Najeriya
Za a ji Atiku Abubakar ya ce ba tsakani da Allah ya rasa zaben 2023 ba. Lauyan ‘dan takaran, Joe-Kyari Gadzama SAN ya fadawa kotun zabe yadda aka shirya magudi.
Ana zargin Muhammad Danjuma Goje ya yi wa Gwamna Inuwa Yahaya da jam’iyyar APC zagon kasa. Jam’iyya na binciken Sanatan na Gombe ta tsakiya a Kan Zagon Kasa.
Mun jero ‘yan siyasar da ake gani sun yi asara biyu a zaben nan, sun hada da Bukola Saraki, Sule Lamido da Aminu Waziri Tambuwal a PDP da Simon Lalong a APC.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ayyana ɗan takarar gwamna na PDP a matsayin wanda ya samu nasarar lashe zaben jihar Enugu nai cike da ruɗani.
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta cafke zababben ɗan majalisar dokokin jihar Ogun na PDP, Damilare Bello, bisa zargin hannu a kitsa zanga-zangar Sagamu.
Gwamnan jihar Ebonyi dake kudu maso gabashin Najeriya, Dave Umahi, ya shawarci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da Peter Obi bayan sun faɗi zabe.
Masu zafi
Samu kari