Latest
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa shi da kansa zai jagoranci kamfen ɗin neman zama shugaban majalisar wakilai, na Idris Ahmed Wase...
Jam’iyyar LP ta karbe mulkin jihar Abia daga hannun PDP bayan shekaru. Gwamna Okezie Ikpeazu ya ce tun farko ya hango cewa Peter Obi zai kawowa PDP cikas a bana
Gwamnan jihar Abia, Ikezie Ikpeazu, ya bayyana cewa babu ma'aikacin jihar da yake bin sa albashi. Gwamnan ya musanta cewa ma'aikatan jihar suna bin sa bashi.
Duk da INEC ta bai wa Abba Kabir Yusuf da mataimakinsa Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo takardar shaidar cin zabe, APC a Kano ta shirya zuwa kotun karar zabe.
Zababben gwamnan jihar Kano ya bayyana daya daga kudurorinsa na tabbatar da tsarin birnin jihar Kano, inda yace duk wanda ke gini kan filin gwamnati ya dakata.
Za ayi wa Bola Tinubu zanga-zanga a fadar White House. Jam’iyyar APC ta reshen Amurka ta ce ba kowa ba ne ya shirya wannan aiki illa ‘Dan takaran LP, Peter Obi
Muhammadu Buhari ya kawo dokar da za ta sa Gwamnatin tarayya ta kebe wasu gandun jeji. Da Hon. Alhassan Doguwa ya kawo maganar a zauren majalisa ta samu karbuwa
Rundunar 'yan sanda ta kame wasu 'yan Shi'a 19 da ake zargin sun yi zanga-zanga a Abuja ba bisa ka'ida ba. An ce za a gurfanar dasu a kotu kan laifin nasu.
Alkalin wata kotun shari'ar musulunci dake zamanta a karamar hukumar Kura ta jihar Kano ya yanke hukuncin yiwa wani Ibrahim Musa Tofa, bulala 10, kan satar rake
Masu zafi
Samu kari