Latest
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta soke dakatarwar data yiwa tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, tsohon gwamnan Katsina, Ibrahim Shema, Anyim Pius ds
Jam'iyyar Labour ta jihar Nasarawa ta dakatar da wasu manyan mambobinta 11 ciki har da sakatare da ma'aji kan zarginsu da cin amanar jam'iyya da wasu abubuwa.
Gwamnatin tarayya a karkashin Cibiyar Kula da Dattijai, NSCC, za ta bude shafin yanar gizo na musamman inda dattijai da suka yi ritaya za su rika samun aiki.
Wasu 'yan mata sun ba da mamaki yayin da suka yi wasa a gidan cin abinci, suka bayyana daya daga cikinsu ce za ta biya kudi amma kuma basu bayyana waye ba.
Bashin da Ake Bin Najeriya Yakai Naira Tiriliyan 46 da Biliyan 25, Ofishin Kula da Lamuni na Kasa Ya Bayyana Adadi Bashi da Ake Bin Yan Najeriya, Yan Najeriya
Kwamandan hukumar kiyaye haɗurra reshen jihar Bauchi, Yusuf Abdulahi, ya tabbatar da mutuwat sojojin Najeriya guda hudu a yayin da sume hanyar zuwa birni Abuja.
Gwamnan jihar Legas ya tsallake kalubale yayin da INEC ta ba shi takardar shaidar lashe zaben gwamna da aka gudanar a jihar a makon da ya gabata, ga hotuna.
Abubakar Yalleman, dan majalisa mai wakiltar Mallammadori/Kaugama da ke Jihar Jigawa ya shiga jerin masu neman gaje kujerar Femi Gbajabiamila, kakakin NASS.
Gwamnatin tarayya ta bayyana adadin yawan yaran dake fama da tamowa a ƙasar nan. Gwamnatin tarayyar tace akwai yara aƙalla miliyan 17 dake fama da ita a ƙasar.
Masu zafi
Samu kari