Latest
Tsohon ɗan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratoc Party (PDP) a jihar Ogun, Segun Showunmi, ya bayyana yadda ya tsallake rijiya da baya a hannun ƴan daba.
Wata kyakkyawar Bafulatana ta bayyana irin mijin da ta ke son ta aura a rayuwarta. Kyakkyawar budurwar tace burinta shi ne ta samu Inyamuri a matsayin miji.
Wani faifan bidiyo ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da aka gano wani dalibin makaranta ya mari kan malaminsu yayin da yake musu bayani da abokansa.
Sanata Abdulaziz Yari Abubakar ya kai wa tsohon shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ziyara a gidansa da ke Daura, jihar Katsina. Ziyarar dai na da alaka.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, tare da wasu masu amfani da sahar Tuwita, sun nuna alhininsu bisa rasuwar gogaggen dan jaridar NTA, Dele Oni.
Shugaban majalisar dokokin jihar Legas, Mudashiru Ajayi Obasa, ya saƙe samun nasarar zama kakakin majalisar karo na uku kenan a jere tun nasara ta farko a 2015.
Majalisar dattawa ta amince wa shugaban kasa Bola Tinubu ya nada masu ba shi shawara guda 20, shugaban majalisar, Ahmed Lawan shi ya karanta wannan takarda.
Wata Kungiya a Arewa ta Tsakiya ta ce nada George Akume a matsayin SGF bai wadatar ba, suna son karin mataimakin shugaban majalisar dattawa da ministan Abuja.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmad Aliyu, ya ganada shugabannin hukumomin tsaro na jihar biyo bayan harin da yan bindiga suka kai har suka kashe rayuka akalla 37.
Masu zafi
Samu kari