Latest
Ƙungiyar CAN ta ce dole a tabbatar da adalci wajen rabon Hafsun Sojoji. Kiristocin sun aika sako na musamman ga Bola Ahmed Tinubu da ake shirin raba mukamai.
Bidiyon wani matashi da ya bai wa budurwa mai jin kishirwa kyautar piya wata daya ya ja hankali sosai. Matar ta yi masa sha-tara ta arziki saboda karamcinsa.
Yan Najeriya 109 daga kasar Libya ne aka samu nasarar dawo da su gida. Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa (NEMA) ce ta tarbesu a filin tashi da saukar jirage.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Gregory Obi, ya gayawa zaɓabbun ƴan majalisar LP wanda za su zaɓa a shugabancin majalisa ta 10.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya ce gwamnonin jihohin Arewa ta Yamma sun zauna a Abuja, sun fidda matsaya guda da zasu tunkari matsalar tsaro da ita.
Wata budurwa ta bai wa mutane da dama mamaki yayin da ta kwashi kaya a babban kanti har na N1m bayan an ce mata kyauta ne kayan idan bai wuce dakika 60 ba.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Sanata George Akume, a matsyain sabon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), fadarsa da ke a birnin tarayya Abuja.
Gwamnan jihar Imo, wanda bai jima da zama shugaban ƙungiyar gwamnonin APC ba, Hope Uzodinma, ya sauya wanda zai masa takarar mataimaki a zaben watan Nuwamba.
Wasu ɓata-gari sun kai hari a gidan rediyon jihar Kogi inda suka ƙone shi ƙurmus. Ɓata-garin sun kuma yi awon gaba da muhimman kayayyakin aiki a gidan rediyon.
Masu zafi
Samu kari