Latest
Wani dan Najeriya da ke zama a turai ya ce ya ga tsadaddun motoci irin su Tesla da Benz ana amfani da su a matsayin tasi. Ya nemi masu irinsu su kwantar da kai.
Wani mashahurin dan damfara ya dauko hayar sojoji don kama wani malamin Musulunci mai suna Sulaimon saboda addu'ar bogi da ya masa bai ci nasara ba a aikinsa.
Bola Ahmed Tinubu ya kusa shafe kwanaki 100 a matsayin shugaban Najeriya a lokacin da Muhammadu Sanusi II ya na cewa an tafiyar da kasa babu masu ilmin tattali.
Ƙungiyar Inyamurai ta Ohanaeze Ndigbo ta yi magana kan yiwuwar sake zaɓe a ƙasar idan kotu ta yi hukunci. Ƙungiyar ta ce ƴan Arewa za su juya wa Tinubu baya.
Shugaba Bola Tinubu ya cika kwanaki dari a kan mulki, amma akwai tarun matsaloli da ke kawo cikas ga gudanar da gwamnatinsa da aka gagara shawo kansu har yanzu.
Ambaliyar ruwa da aka yi sanadiyyar mamakon ruwan sama da aka sha a garin Dakingari na jihar Kebbi ta janyo asarar rayukan mutane uku. Lamarin ya faru ne ranar.
Muhammadu Sanusi II ya yi bayanin halin da tattalin arzikin Najeriya yake ciki, ya fadi yadda Gwamnatin baya ta rika lafto bashi, ta bar Najeriya a matsala.
A rahoton da ke shigo mana an bayyana yadda Abba Gida-Gida zai aurar da zaurawa, ciki har da Murja Kunya fitacciyar 'yar TikTok. An bayyana yadda za ta faru.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta ce za ta yanke hukunci kan shari'ar da ke gudana ta Atiku Abubakar na PDP, da Peter Obi da suke yi da Tinubu.
Masu zafi
Samu kari