Latest
Wani magidanci mazaunin jihar Legas ya bayyana yadda matarsa mai ɗauke da juma biyu, ta yi bankwana biyu da duniya bayan gwamnati ta rushe musu gida.
Bayan sace ɗalibai mata, miyagun 'yan bindiga sun shiga wurin kwanan ma'aikatan gini a jami'ar tarayya da ke Gusau, a jihar Zamfara sun kwace mutane 9.
Hukumar babbar birnin tarayya (FCTA) ta bayyana cewa ta kwace filaye a Abuja saboda saba ka’idojin tsarin babban birnin tarayya da masu filin suka yi.
Wasu ƴan daba da ba a san ko su wanene ba, sun yi kaca-kaca da ofishin yaƙin neman zaɓen gwamna na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kogi.
Dakarun sojojin Najeriya sun murkushe wasu tsagerun yan ta'adda 52 a fadin kasar nan. Sun kuma yi nasarar ceto mutane 62 da aka yi garkuwa da su.
Wasu yan daba sun bankawa motoci akalla biyu wuta yayin da suka kai farmaki gidan jigon jam'iyyar SDP a jihar Kogi, Abdul Yusuf Amichi da daddare.
Cikakkun sunayen filaye 165 da ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya soke takardun filayensu sun bayyana. Peter Obi cikin wadanda aka kwace filayensu.
Babban faston da ya kafa cocin Champions Royal Assembly Ministry, fasto Joshua Iginla, ya bayyana cewa Atiku da Peter Obi ba za su yi nasara ba a kotun ƙoli.
Sanata Sharafadeen Alli ya yi ta'aziyyar mutuwar shugabar matan APC a mazabar sanatan Oyo ta arewa, Princess Adebowale Atoyebi, wacce ta mutu ranar Alhamis.
Masu zafi
Samu kari