Latest
Rundunar sojin Operation Sace Haven sun samu nasarar gano wata masana'anta da aka ɗauki tsawon shekaru ana ƙera makamai a Jema'a da ke kudancin jihar Kaduna.
Wata matashiya yar Najeriya ta karaya yayin da saurayinta ya fatattaketa daga gidansa. Ta fashe da kuka wiwi sannan tana ta turjiya yayin da yake tura ta.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin gwamna Nasiru Idris Kauran Gwandu ta haramta duk wani aikin haƙo ma'adanai kuma ta rufe wuraren aiki saboda tsaro.
Wasu tsagerun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da wani babban Fasto da ɗiyarsa a Kalaba, babban birnin jihar Kuros Riba.
Jimami yayin da mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya yi hatsarin mota a kan hanyarsa ta zuwa filin tashi da saukar jiragen sama a yau Juma'a 22 ga watan Satumba.
Rundunar tsaro ta farin kaya, DSS, ta karyata ikirarin cewa jami’anta sun kama daya daga cikin alkalan kotun zabe da suka yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Kano.
Sabon mukaddashin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya shiga Ofis tare da mataimakan gwamna 4 yau Jumu'a a birnin Abuja bayan naɗin da Tinubu ya musu.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi nasarar halaka yan bindiga biyar a jihar Zamfara tare da ceto dalibai da aka yi garku wa da su a jami'ar tarayya ta Gusau.
Wasu 'yan bindiga sun kai farmaki a Jami'ar Gwamnatin Tarayya a Gusau tare da sace dalibai a dakunansu na kwana har guda uku a daren jiya da misalin 3 na dare.
Masu zafi
Samu kari