Latest
Matatar hamshakin attajitin ɗan kasuwar nan, Alhaji Aliko Ɗangote ya sanar da ƙarin da aka samu a farashin litar man fetur daga N899 zuwa a kalla N950.
Jam'iyyar APC ta kwato babban ofishinta da PDP ta kwace tsawon shekaru hudu a jihar Edo. Shugaban APC ya ce za su cigaba da tsare kadarorin jam'iyyar.
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa nan da watanni 14 ƴan Najeriya za su ci gaba da amfani da titin da ya taso daga Abuja ya shiga Kaduna, ya bi Zaria zuwa Kano.
Gwamnan Ondo ya ayyana ranar hutu don zaben kananan hukumomi, yayin da PDP ta janye saboda rashin amincewa da hukumar ODIEC. ‘Yan sanda sun takaita zirga-zirga.
Masu zaben sarki a jihar Oyo sun gindaya wa'adin kwanaki 30 ga Gwamna Seyi Makinde ya soke naɗin sabon Alaafin, sun ce ba shi da hurumi a wannan al'amarin.
Sanata Shehu Sani ya bukaci mai martaba Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II su fice daga kotu su buga da juna a filin kwallo domin magance rikicinsu.
Iyalan wadanda suka mutu da wadanda suka jikkata a harin sojoji a Zamfara sun bukaci diyya daga gwamnati. Sun koka kan yadda aka barsu babu wani tallafi.
Rundunar sojojin Najeriya ta kai hari har sansanin 'yan bindiga da su ka addabi jihohin Kebbi da Sakkwato, inda aka kashe miyagun yayin da wasu su ka gudu.
Hajiya Turai Umaru Musa Yar'adua, Amina Umar Namadi Sambo, da sauran manyan mata sun hallara Abuja auren 'ya'yan Sanata Goje. Sheikh Dokoro ya yi wa'azi.
Masu zafi
Samu kari