Latest
Majalisar tarayya ta hargitse yayin da sufeton 'yan sanda ke gabatar da kasafin kudin 2025. An yi muhawara mai zafi tsakanin Sanatoci da yan majalisar wakilai.
Hukumar ICPC za ta gurfanar da tsoffin mukarraban El-Rufai kan zargin karkatar da Naira miliyan 64, yayin da tsohon gwamnan ya musanta zargin cin hanci.
An yi wa fitaccen jarumin Bollywood, Saif Ali Khan tiyata bayan da wani dan ta'adda ya farmake sa a gidansa. 'Yan sanda sun fara gudanar da bincike kan lamarin.
Al'ummar mazabar Bauchi ta Kudu sun yi godiya da Gidauniyar Ibrahim Ali Usman ta tallafawa ɗalibai da littattafai domin inganta harkokin ilimi a jihar.
Gwamnonin Najeriya sun yi watsi da ƙarin VAT, sun gabatar da sabuwar hanyar rabon haraji don tabbatar da daidaito da kare talakawa, da goyon bayan ci gaban harajin.
Sojoji biyar sun mutu yayin samame kan ƴan ta'adda a Sakkwato; an kashe ƴan ta'adda shida, an kwace bindigu da harsasai yayin da aka nemi nemi goyon bayan jama'a.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya yi Allah wadai da harin da 'yan bindiga suka kai kan ma'aikatan lafiya a babban asibitin Kankara.
Hedkwatar sojojin Najeriya watau DHQ ta bayyan cewa wasu mayaka daga ƙasashen ketare sun shigo Najeriya, suna da hannu a hare haren da aka kai kwanan nan.
'Yan sanda sun dura sakatariyar PDP a jihar Rivers tare da toshe hanyar shiga cikinta yayin da rikciin cikin gida ya tsananta tsakanin bangarori biyu.
Masu zafi
Samu kari