Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Ɗan takarar sanatan jam'iyyar PDP na Enugu ta Gabas, Sanata Chimaroke Nnamani, ya bayyana cewa har yanzu shine sahihin ɗan takarar jam'iyyar a zaɓe mai zuwa.
Wata amaryata fasa auren da za tayi, ana saura sati ɗaya a ɗaura musu aure ita d aangonta. Amaryar ta fasa auren ne saboda ya nemi wata alfarma a wajen ta.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Action Alliance (AA), Hamza Al-Mustapha ya musanta raɗe-raɗin da ake yaɗawa cewa ai ya janyewa Atiku Abubakar takara.
Wata budurwa ta ga ranar yin alheri ga mutane, bayan da aka gwangwajeta da kyautar makuɗan kuɗaɗe. Wasu ne dai suka haɗu suka tarawa buɗurwar wannan kuɗin.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, ya bayyana cewa cikin ruwan sanyi zai kayar da abokin hamayyar sa, na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya samu wani gagarumin tagomashi, malaman addini 100 sun koma bayan sa a jihar Rivers
A yayin da zaɓen 2023 ke ƙara ƙaratowa, hamshaƙan attajirai da dama na neman ɗarewa a kujerun madafun iko na ƙasar nan. Attajiran sun fito domin a dama da su.
Hukumar ƴan sanda ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari ɗauke da sabbin takardun kuɗi na bogi a jihar Kebbi. Ɓata garin sun shiga hannu ne a wata tashar mota
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana hanyar da ya bi ya kawo wa shirin tazarcen Obasanjo cikas
Sharif Lawal
Samu kari