Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Kotun koli ta bayyana cewa dan takarar gwamnan APC, Uba Sani ne zai rike turar jam'iyyar a zaben 2023 mai zuwa. An yi watsi da karar da Sani Sha'aban ya shigar.
A yanzu muke samun labarin cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar shirri da gwamnan CBN game da sabbin Naira da kuma hukuncin kotun koli na yau
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana abin da gwamnonin Najeriya suka roki Buhari ya yiwa talakawan kasar nan. Ya ce sun roki ya bari ake kashe Naira.
Tsohon shugaban hukumar INEC ya bayyan akadan daga abubuwan da ka iya zama barazana a zaben bana, ya ce 'yan siyasa ne babbar barazanar da za a samu a bana.
Dan takarar shugaban kasa a PDP ya bayyana yadda 'yan APC ke shirin kawo hanyar cutar da siyasarsa yayin da zaben 2023 ke kara gabatowa. Ya fadi dalilansa.
Wasu 'yan Najeriya sun mayar da banki wurin dafa abinci da cinsa, an ga lokacin da suke dafa taliya suna ci a bakin layin ATM da suke bi a wata jihar Kudu.
An kama waus manajojin banki da laifin boye sabbin Najeriya da aka basu don su rabawa mutane a kasar nan. An bayyana yadda suka shiga hannu a wannan lokacin.
Wata mata ta shiga jimami da kukan yadda dillali ya hada ta wani gidan da bata yi tsammani ba. Ta sha kuka lokacin da aka nuna mata yadda yake a ciki da waje.
A labarin da muke samu, kamfanin man fetur na NNPC ya bayyana lokacin da za a daina ganin karancin man fetur a Najeriya. Ya ce nan d amako guda komai zai kau.
Salisu Ibrahim
Samu kari