Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Dan majalisar wakilai daga jihar Ondo ya rasu sakamakon wata 'yar karamar jinya da yayi a wani asibiti mai zaman kansa dake a jiharsa ta Ondo. An tabbatar da ha
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ya magantu kan matsayarsa na tsayawa siyasa a nan gaba kadan ko kusa ko nesa. Ya ce bai da burin tsayawa takarar shugaba.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Filato, ya bayyana bukatar kowa ya kame bakinsa, da kama suna kan cewa, ga wadanda suka yi kisan da aka a ranar Asabar a Jos.
Bayan dawowa daga Landan, shugaba Buhari ya rattaba hannu kan kudirin dokar masana'antar man fetur bayan kai ruwa rana da aka dinga yi kan wannan kudiri a kasar
Binciken masana ya bayyana cewa, akwai alamun 'yan Najeriya za su ci gaba da shan wahala duba da yadda kasar ke tafiya musamman ta fannin tattalin arzikin kasa.
Kungiyar Izala ta magantu kan yadda wasu 'yan ta'adda suka kashe musulmai da dama a jihar Filato a jiya Asabar. Kungiyar ta yi kira ga a zauna lafiya a ko ina.
Shugaban Afghanistan ya lallaba ya fece daga kasar yayin da Taliban ke dab da shigowa Kabul babban birnin kasar. An ce ta tsallaka zuwa Tajiskistan dake makwab
Wata gada ta rugude a jihar Jigawa, inda ta hallaka wasu mutane da dama ciki har da wasu masu neman aikin soja da ba a dauka. An ce ambaliyar ruwa ne sanadi.
Kungiyar kiristoci ta CAN ta magantu kan matsayinta bisa kashe-kashen da suka faru a jihar Filato na musulmai. Ta ce ba ta da hannu kuma ta yi Allah wadai.
Salisu Ibrahim
Samu kari